Tal National – Tchana Lyrics

in na sanya taken tchana.
yanzou zoutchial maza ta patché rabouwa da
douniasai dolé rabouwa da dan adam sai tillass.
so mai sonka hankalinka yakonta changement.
maganin a fadi atachi.
kai barko kaga naka chiné naka.
balli kassa maza sou kwana a daji
ni nassan ruwa baza sou tchi gwani ba.
ruwa ruwa ta kalouché.
dan tcha tcha yatchi barawo.
mai abou ya tachi mai aro ya fassa.
chegen dan dounia ka boyé garunssou.
wata panna sai lahira assan kunyita.
zamba ba assamiki hannu.
sai dai assa kara daga nessa.
kai bari dama tawané tahi tawané.
ai ko tchin dama tawané el karamatché.
touno da hama bako baizo ba oubanwani mai sa a ba oubanwani kachi.
sai ya dourkoussa yatché yagodé

Comments (0)